kasar Koriya ta kudu

IQNA

IQNA - Jakadan Koriya ta Kudu a Iran ya bayyana hakan ne a yayin da yake jawabi a wajen bikin baje kolin zane-zane na hadin gwiwa tsakanin Iran da Koriya ta Kudu a birnin Tehran cewa: Wannan baje kolin na nuni da dadadden abota da alakar fasaha da ke tsakanin kasashen biyu.
Lambar Labari: 3494075    Ranar Watsawa : 2025/10/23

IQNA - Hukumomin Koriya ta Kudu suna kallon masana'antar halal a matsayin wata dama mai girma da ba za a rasa ba kuma sun ɓullo da tsare-tsare masu yawa don kasancewa a wannan kasuwa mai bunƙasa.
Lambar Labari: 3490617    Ranar Watsawa : 2024/02/09

Tehran (IQNA) kasar Koriya ta kudu tana kokarin ganin ta jawo hankulan musulmi domin zuwa bude ido a kasar.
Lambar Labari: 3485163    Ranar Watsawa : 2020/09/08